Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya yi ƙarin haske dangane da raɗeraɗin da ake yaɗawa kan cewa an samu canje-canje a do...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya yi ƙarin haske dangane da raɗeraɗin da ake yaɗawa kan cewa an samu canje-canje a dokar haraji.
Ministan ya yi wannan ƙarin haske ne a wajen taron manema labarai na ƙarshen sherar 2025 da ya gudana a Abuja

No comments