Ƙananan Hukumomi su ne sahu na farko da ke tare da jama’a kai tsaye, don haka wannan yana ɗaya daga cikin dalilan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ...
Ƙananan Hukumomi su ne sahu na farko da ke tare da jama’a kai tsaye, don haka wannan yana ɗaya daga cikin dalilan Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ƙoƙarin ganin cewa ai aiwatar da tsarin tura musu kuɗaɗen su kai tsaya daga asusun gwamnatin tarayya kamar yadda doka ta tanada, ba ta hannun gwamnoni ba.
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya yi wannan bayanin a wajen taron manema labarai na ƙarshen shekarar 2025 da aka yi a Abuja.
No comments