Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Tinubu Ya Isa Wajen Ɗaurin Auren Ɗan Abdulaziz Yari

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya isa birnin Kaduna a yau Juma'a domin halartar ɗaurin auren Nasirudeen Yari, ɗa ga Sanata Abdulaziz Yari...



Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya isa birnin Kaduna a yau Juma'a domin halartar ɗaurin auren Nasirudeen Yari, ɗa ga Sanata Abdulaziz Yari.

Fadar shugaban ƙasa ta ce Tinubu zai yi amfani da balaguron wajen kai wa iyalin marigayi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a Kadunan.

Tuni shugaban ya yi sallar Juma'a a Masallacin Sultan Bello da ke ƙwaryar birnin. 

No comments