Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

HOTUNA! Yadda Shugaba Tinubu Ya Jagoranci Ɗaurin Auren Ɗan Sanata Yari

Masu nazarin al'amuran yau da kullum sun bayyana cewa masallacin Sultan Bello da ke Kaduna, a yau Juma'ar nan ya yi cikar da aka daɗ...

Masu nazarin al'amuran yau da kullum sun bayyana cewa masallacin Sultan Bello da ke Kaduna, a yau Juma'ar nan ya yi cikar da aka daɗe ba a gani ba, sakamakon ziyarar da Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi domin ɗaurin auren ɗa ga Sanata Abdul'aziz Yari.

Masallacin ya cika maƙil, ciki da waje. Daga nan bayan ɗaurin auren ne Shugaban ya wuce gidan Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari don ziyartar iyalan sa.




 

No comments