Ƙarin hotunan ziyarar Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa Kaduna a jiya Juma'a, inda ya jagoranci ɗaurin auren ɗa ga Sanata Abdu'az...
Bayan ɗaurin auren, Shugaban ya wuce gidan Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, inda ya samu tarba daga iyalan marigayin.
No comments