Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Nijeriya daga birnin Paris bayan kammala hutu domin ci gaba da aikin sa. Shugaban majalisar dat...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Nijeriya daga birnin Paris bayan kammala hutu domin ci gaba da aikin sa. Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, Shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gwamnan jihar Nassarawa Adbulahi Sule da sauran ƙusoshin gwamnati ne suka tarbe shi a filin tashi da saukan jirage na Abuja a yau Talatar nan.
No comments