Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

RANTSAR DA SULEN GARO: Mai Taimaka Wa Shugaba Tinubu A Harkar Yaɗa Labarai Ya Isa Kano

Babban Maitaimaka wa Shugaban Ƙasa a fannin yaɗa labarai, Malam Abdulaziz Abdulaziz, tare da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir ...


Babban Maitaimaka wa Shugaban Ƙasa a fannin yaɗa labarai, Malam Abdulaziz Abdulaziz, tare da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf,  Barrister Sunusi Musa SAN da sauran jiga-jigan 'yan siyasa da manyan jami’an gwamnati, suna cikin shirye-shiryen rantsar da sabon Mataimakin Gwamna, Hon. Murtala Sule Garo.

 

No comments