Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

LABARAI CIKIN HOTUNA: Kare Kasafin Kuɗin Ma'aikatar Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya jagoranci tawagar ma’aikatar sa zuwa gaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Majalisar Datta...


Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya jagoranci tawagar ma’aikatar sa zuwa gaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, domin kare kasafin kuɗin Ma’aikatar sa.

Ministan ya miƙa godiyarsa ga Majalisar da mambobin kwamitin bisa irin goyon baya da gudunmawar da suke bai wa Ma’aikatar sa. Ziyarar ta gudana ne a yau Talata, 24 ga Faburairu, 2026





 

No comments