Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya karɓi wata tawaga daga kamfanin Google a ofishinsa a ranar Talata, 25 ga Fabrairu,...
Tawagar ta Google ta kasance ƙarƙashin jagorancin Charles Murito, Daraktan Yankin Afirka ta Kudu da Hamadar Sahara, tare da Adewolu Adene, Shugaban Harkokin Gwamnati da Manufofin Jama’a na Google, da kuma Dewole Ajao, Shugaban Kula da Ababen More Rayuwa na Google a Yammacin Afirka.
Ziyarar ta mayar da hankali ne kan tattauna fannoni na haɗin gwiwa da kuma damar aiki tare tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da kamfanin Google.


No comments