Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya karɓi bayanai a yau Alhamis daga Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq game da harin ’yan ta’adda da aka kai a Worro,...

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya karɓi bayanai a yau Alhamis daga Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq game da harin ’yan ta’adda da aka kai a Worro, Ƙaramar Hukumar Kaiama ta Jihar Kwara.
No comments