Hukukar ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ta amince da ta yi wa wasu ƙungiyoyi 14 rajista a matsayin jam'iyyun siyasa, cikin fiye da 150 da su...
Hukukar ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ta amince da ta yi wa wasu ƙungiyoyi 14 rajista a matsayin jam'iyyun siyasa, cikin fiye da 150 da suke nema.
Sabbin jam'iyyun, su ne:
1 African Transformation Party (ATP)
2 All Democratic Alliance (ADA)
3 Advance Nigeria Congress (ANC)
4 Abundance Social Party (ASP)
5 African Alliance Party (AAP)
6 Citizens Democratic Alliance (CDA)
7 Democratic Leadership Alliance (DLA)
8 Grassroots Initiative Party (GRIP)
9 Green Future Party (GFP)
10 Liberation People’s Party (LPP)
11 National Democratic Party (NDP)
12 National Reform Party (NRP)
13 Patriotic Peoples Alliance (PPA)
14 Peoples freedom Party (PFP)
No comments