Gwamnatin Tarayya ta bayyana jimamin ta game mummunar gobarar nan da ta auku a bene mai suna Afriland Towers da ke Titin Broad a Legas, rana...

A cikin wata sanarwa, Ministan YaÉ—a Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce: “Wannan babban rashi ne mai matuÆ™ar raÉ—aÉ—i da girgiza zuciya, ba kawai ga iyalai da hukumomin da abin ya shafa kai-tsaye ba, har ma ga Æ™asa baki É—aya.
“Muna miÆ™a ta’aziyyar mu ta musamman ga iyalan mamatan, da abokan aikin su da abokan su, haka kuma ga FIRS da UCP.
“Muna yi wa duk waÉ—anda suka samu rauni addu’a da fatan samun cikakkiyar lafiya cikin gaggawa.”
Ministan ya ƙara da cewa Gwamnatin Tarayya tana aiki kafaɗa da kafaɗa da gwamnatin Jihar Legas don tabbatar da an gudanar da cikakken bincike kan lamarin, tare da ɗaukar matakan da suka dace domin hana maimaituwar sa a nan gaba.
“Allah MaÉ—aukaki ya ba wa iyalan da abin ya shafa haÆ™uri, ya warkar da waÉ—anda suka jikkata, ya kuma ba wa Æ™asar nan Æ™arfin jure wa wannan babban rashi,” in ji shi.
No comments