Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Gwamnatin ShugabaTinubu Tana Aiki Tuƙuru Don Kammala Tashar Wutar Lantarki Ta Kaduna

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu tana kan aiki tuƙuru don kammala t...

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu tana kan aiki tuƙuru don kammala tashar samar da wutar lantarki ta Kaduna mai ƙarfin megawatt 255 (255MW), wadda aka yi watsi da ita na tsawon shekaru.


Ministan ya faɗi haka a wata gajeruwar tattaunawa da manema labarai a Abuja



 

No comments