Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Aikin Shimfiɗa Bututun Iskar Gas Na Ajaokuta--Kaduna--Kano (AKK Gas Pipeline) Ya Yi Nisa

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa aikin shimfiɗa bututun iskar gas na Ajaokuta–Kaduna–Kano (AKK Gas Pipeline) ya yi nisa sosai. Wannan aiki ...

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa aikin shimfiɗa bututun iskar gas na Ajaokuta–Kaduna–Kano (AKK Gas Pipeline) ya yi nisa sosai. Wannan aiki na daga cikin manyan ayyukan raya tattalin arziƙin ƙasa da nufin kawo sauyi a fannin samar da makamashi da kuma bunkasa  masana’antu  da farfaɗo da kamfanoni  da suka daɗe da durƙushewa a Arewa.

Ministan yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ne ya bayyana haka a wajen taron manema labarai  na murnar Nijeriya cika shekaru 65 da samun 'yancin kai, wanda aka gudanar a yau Litinin, a cibiyar 'yan jarida ta ƙasa da ke Abuja


 

No comments