Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yana musabaha da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Ministan Masarautar Saudiy...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, yana musabaha da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Ministan Masarautar Saudiyya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, a Fadar Masarautar Saudiyya da ke Mina, kusa da Makka a ƙasar Saudiyya, yayin taron liyafar shekara-shekara da ake shirya wa manyan wakilan gwamnatoci da sauran manyan baƙi na musamman, wanda aka gudanar a madadin Sarkin Makka kuma Mai Martaba Mai Kula da Masallatan Harami Biyu.
No comments