HOTO: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris (na 2 daga dama a sahu na biyu), yana halartar liyafar shekara-shekara da...
HOTO: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris (na 2 daga dama a sahu na biyu), yana halartar liyafar shekara-shekara da Yarima Mai Jiran Gado kuma Firayim Ministan ƙasar Saudiyya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya shirya a madadin Mai Kula da Masallatan Harami Biyu, Sarki Salman bin Abdulaziz Al Saud, domin tawagogin gwamnatoci da sauran manyan baƙi na musamman da ke gudanar da aikin Hajji na bana.
No comments