Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

BIDIYO: Duk Masu Ɗauke Da Makamai, Masu Fitinar Jama'a, 'Yan Ta'adda Ne, inji Ministan Yaɗa Labarai

  Daga yanzu, duk wata ƙungiya ko mutane masu ɗauke da makamai da ke sace mutane, kai hari ga manoma, ko ke tayar da hankalin al’umma a faɗi...


 
Daga yanzu, duk wata ƙungiya ko mutane masu ɗauke da makamai da ke sace mutane, kai hari ga manoma, ko ke tayar da hankalin al’umma a faɗin ƙasar nan an ayyana su a matsayin ’yan ta’adda. A yanzu lokacin kiran masu ta’addanci da sunaye daban daban ya riga ya wuce.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, yayi wannan bayanin ne a wajen taron manema labarai na karshen sherar 2025 a yau Litinin, a Abuja.

No comments