Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

HOTUNA:Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Mohammed Idris Ya Karɓi Baƙuncin Jeffrey Daniel Na Ƙungiyar R&B Ta Amurka

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya karɓi bakuncin  Jeffrey Daniel, ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa fitacciyar ƙungiy...

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ya karɓi bakuncin  Jeffrey Daniel, ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa fitacciyar ƙungiyar R&B ta Amurka, da ake kira Shalamar kuma makusanci ga marigayi Michael Jackson.

Ƙungiyar Shalamar ta R&B wadda ta yi fice a duniya a shekarun 1970s zuwa 1980s tana shirin haɗa babban taron nishaɗantarwa a ranar huɗu ga watan Oktoba, na wannan shekarar a Abuja.



 

No comments