Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

HOTUNA: Shugaban APC Na Ƙasa Ya Bayar Da Kyautar Naira Miliya 37 Ga Iyalan Waɗanda suka Rasu A Hannun Civi Defence A Neja

A kwanakin baya ne Shugaban Jam'iyyar APC Na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya kai ziyara jihar Neja domin yin ta'aziyyar rasuwar mu...

A kwanakin baya ne Shugaban Jam'iyyar APC Na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya kai ziyara jihar Neja domin yin ta'aziyyar rasuwar mutane 37 da suka rasu a hannun hukumar NSCDC a jihar, inda ya bayar da kyautar Naira Miliyan 37 ga iyalan mutane talatin da bakwai 37 da suka rasu, tare da bayar da tallafin N500,000.00 ga kowanne ɗaya daga mutanen da aka tsare domin bincike akan lamari.









 

No comments