Shugabannin ɗarikar Tijjaniyya daga Najeriya, Aljeriya da Senegal sun kai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ziyara a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Ab...
Shugabannin ɗarikar Tijjaniyya daga Najeriya, Aljeriya da Senegal sun kai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ziyara a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.
Tawagar ta haɗa da Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi daga Najeriya, Babban Khalifan Tijjaniyya na Aljeriya, Sheikh Ali Al-Arabi, da kuma fitaccen malamin addinin Musulunci daga Senegal, Sheikh Muhammad Al-Mahy.
Ziyarar ta gudana ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda shugabannin suka gana da Shugaba Tinubu.
📸: Fadar Shugaban Ƙasa


No comments