Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris (a hagu), tare da Magajin Garin Landan na ƙasar Birtaniya, Sadiq Khan, a cikin ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris (a hagu), tare da Magajin Garin Landan na ƙasar Birtaniya, Sadiq Khan, a cikin wani hoto mai tarihi a Fadar Sarauta da ke Mina, kusa da Makka a ƙasar Saudiyya, a matsayin baƙi na musamman na Yarima mai jiran gado kuma Firayim Ministan Masarautar Saudiyya, Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Rahman Al Saud, bayan kammala aikin Hajjin bana.
No comments