A halin da ake ciki dai, tsohon Gwamnan jihar Kaduna Nasiru el-rufa'i ya kwana a hannun Hukumar nan mai yaƙi da cin hanci da rashawa ta ...
Hukumar ta bayyana cewa El-Rufai yana hannunta har bayan an tashi aiki na ranar Laraba, 18 ga Fabrairu, 2026, in kwana washegarin Alhamis.
A wata sanarwa da mai magana da yawun Hukumar, J. Okor Odey, ya fitar, ICPC ta ce ana riƙe da shi ne dangane da binciken da ta ke gudanarwa.

No comments