Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Ministan Yaɗa Labarai Ya Gabatar Da Lacca A Bikin Yaye Ɗaliban Jami'ar Minna

   Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya gabatar da Laccar Yaye Ɗalibai (Convocation Lecture) a wajen bikin Kammala Kara...

 Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya gabatar da Laccar Yaye Ɗalibai (Convocation Lecture) a wajen bikin Kammala Karatu karo na 34 da kuma bikin Ranar Kafuwa karo na 43 na Jami’ar Fasaha ta Tarayya, Minna, a yau Asabar.

Jigon Jawabi:
“Matasa da Gina Ƙasa: Fahimta da Cin Gajiyar Dama a Zamanin Sauye-sauyen Gyaran Ƙasa.”

No comments