Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

HOTUNA: Ziyarar Aiki Da Shugaban Hukumar Ƙidaya Ya Kai Ga Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya karɓi baƙuncin Shugaban Hukumar Ƙidayar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dokta Aminu Yusuf, t...

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya karɓi baƙuncin Shugaban Hukumar Ƙidayar Jama’a ta Ƙasa (NPC), Dokta Aminu Yusuf, tare da Darakta Janar na Hukumar, Dokta Osifo Tellson Ojogun, a ofishinsa, a jiya Laraba.

Ministan ya ba su tabbacin cikakken goyon baya domin tabbatar da nasara, yayin da suke ƙoƙarin sake farfaɗo da Hukumar domin ta zama mai tasiri da inganci wajen aiwatar da ayyukanta.



 

No comments