Wakilin Shugaban Ƙasa, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Kai, Mohammed Idris, tare da Ministan Tsaro, Laftanar Janar Christopher Gwabe Musa (Rt...
A wajen bikin, an samu halartar manyan hafsoshin soji da jami’an tsaro:
Babban Hafsan Hafsoshin Soji (Chief of Defence Staff – CDS): Laftanar Janar Olufemi Olatubosun Oluyede
Babban Hafsan Sojin Ƙasa (Chief of Army Staff – COAS): Laftanar Janar Waidi Shaibu
Babban Hafsan Sojin Sama (Chief of Air Staff – CAS): Air Marshal Sunday Kelvin Aneke
Babban Hafsan Sojin Ruwa (Chief of Naval Staff – CNS): Vice Admiral Idi Abbas
Babban Sufetan ‘Yan Sanda (Inspector General of Police – IGP): Kayode Egbetokun
Bikin ya gudana a Fadar Shugaban Ƙasa, ranar Talata, 13 ga Janairu, 2026.







No comments