Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, a matsayin sa na Shugaban Ƙungiyar Ci gaban Jihar Neja (Niger State Development Forum...
Ministan ya jaddada cewa, kamar yadda ya yi alƙawari tun lokacin da aka ƙaddamar da sabon kwamitin gudanarwa na ƙungiyar a farkon wannan shekara, zai ci gaba da yin duk mai yiwuwa domin tabbatar da cewa wannan ƙungiya ta ba da gudunmawa sosai wajen ci gaban jihar Neja.


No comments