Kotun Ƙolin Nijeriya ta ayyana Abdullahi Sule na jam'iyyar APC a matsayin zaɓaɓɓen halastaccen Gwamnan Jihar Nassarawa. Kotun dai ta yi ...
Kotun Ƙolin Nijeriya ta ayyana Abdullahi Sule na jam'iyyar APC a matsayin zaɓaɓɓen halastaccen Gwamnan Jihar Nassarawa.
Kotun dai ta yi watsi da ƙarar da ɗan takarar gwamna na jam’iyyar PDP David Umbugadu ya shigar inda yake ƙalubalantar nasarar Abdullahi Sule.
Kwamitin alƙalai ya yanke hukuncin bai ɗaya inda ya kori ƙarar saboda rashin cancanta.
No comments