Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, tare da Kwamishinonin Yada Labarai na jihohin da jam’iyyar APC ke mulki, a yayin ziya...
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, tare da Kwamishinonin Yada Labarai na jihohin da jam’iyyar APC ke mulki, a yayin ziyarar gani da ido da suka kai a Ginin Wutar Lantarki na Gaggawa mai Amfani da Iskar Gas na Maiduguri (Maiduguri Emergency Gas Power Plant), wanda Kamfanin Man Fetur na Ĉasa (NNPCL) ke ginawa.
Ziyarar ta gudana ne a yau Laraba a Maiduguri, tashar zata samar da Ĉarfin wutar lantarki har megawatt 50, wacce za ta inganta samar da wutar lantarki a Jihar Borno da kewaye.
No comments