Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Minista Idris Ya Karbi Baƙuncin Ƙungiyar Bida G-10

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammad Idris, ya karɓi manyan baƙi ƙarƙashin inuwar , wadda ta ƙunshi fitattun mutane masu tasiri d...

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammad Idris, ya karɓi manyan baƙi ƙarƙashin inuwar , wadda ta ƙunshi fitattun mutane masu tasiri daga  Bida.

Sun tattauna muhimman batutuwa waɗanda suka shafi ci gaba da bunƙasa Jihar  Neja.

Ziyarar ta gudana ne a ranar Talata, 12 ga Mayu, 2026.

 

No comments