Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

BIDIYO: Zantawar Ministan Yaɗa Labarai Da 'Yan Jarida A Maiduguri

Babu ƙarancin wutar lantarki a Maiduguri, sanadiyyar Tashar Wutar Lantarki ta Gaggawa mai Amfani da Iskar Gas (Maiduguri Emergency Gas Power...

Babu ƙarancin wutar lantarki a Maiduguri, sanadiyyar Tashar Wutar Lantarki ta Gaggawa mai Amfani da Iskar Gas (Maiduguri Emergency Gas Power Plant) da Gwamnatin Tarayya ta gina. Haka kuma, a Jami’ar Maiduguri, Gwamnatin Tarayya ta ƙara gina katafariyar tashar wutar lantarki mai amfani da hasken rana (12MW Hybrid Solar Plant) — wanda hakan ya tabbatar da cewa duk wanda ke jinya a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri ba zai yi fargabar ɗaukewar wuta ba a kowane lokaci.

— Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris
 

No comments